Jihar Kebbi
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya gana da Bola Tinubu a Abuja domin tattauna matsalolin tsaro da cigaba, tare da godewa gwamnati kan ceto daliban GGCS Maga.
Tsohon ministan shari'a a karkashin gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Abubakar Malami ya amsa gayyatar da hukumar EFCC ta yi masa don amsa tambayoyi.
Hedkwatar tsaro ta fara gudanar da bincike kan sojojin da suka janye daga makarantar GGCSS Maga, kafin kawo harin 'yan bindiga. An fara gudanar da bincike.
Mai magana da yawun majalisar dattawa, Sanata Yemi Adaramodu ya bayyana cewa Majalisa ta aminta cewa gwamnati ba ta biya kudin fansar daliban Kebbi ba.
Kwanaki kadan bayan kubutar da yan matana da aka sace a makarantar Maga, yan bindiga sun sake komawa jihar Kebbi, sun kashe jami'an hukumar NIS uku.
Tsohon ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa hukumar EFCC ta tura masa gayyata. Malami ya ce zai amsa gayyatar ba tare da jin tsoro ba.
Sanata Garba Maidoki mai wakiltar Kebbi ta Kudu a majalisar dattawa ya bukaci gwamnati ta yi abin da ya dace kan 'yan bindiga. Ya ce an san inda suke.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu ya bada shawara ga daliban da 'yan bindiga suka saki. Ya ce musu su dauki lamarin a wani kalubale na rayuwa.
Sanatoci sun kai ruwa rana kan matsalar tsaron da ke kara ta'azzara a wasu sassan Najeriya, wasu sun bukaci a yi dokar hukuncin kisa kan masu garkuwa.
Jihar Kebbi
Samu kari