Katsina
Dakarun Operation Fansan Yamma sun ceto mutum tara da suka tsere daga hannun masu garkuwa, sun kwato dabbobi 56 da aka sace tare da cafke wanda ake zargi.
Jigon ADC a Katsina, Dr Mustapha Inuwa, ya ce gwamnonin APC uku sun ziyarce shi ne domin neman auren diyarsa a madadin Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima.
Rundunar 'yan sandan Katsina ta kama wani da ake zargi da kai wa 'yan bindiga miyagun kwayoyi a Funtua, inda ta kwato kwayoyin D5 guda 500 yayin samame.
A labarun nan, za a ji cewa wasu dakarun sojoji sun ci karo da wani mutum mai suna Lawal Sani a hanyarsu da dawowa daga sintiri, an gano shi da zama dan bindiga.
Matasa daga wasu kauyuka a karamar hukumar Malumfashi sun fito neman wasu yan bindiga da suka kashe mutumin da ake ganin girmansa a jihar Katsina
Tsohon gwamnan jihar Katsina, Ibrahim Shema ya bayyana cewa matakan da Shugaba Bola Tinubu ya dauka a Najeriya zun zama dole domin farfado da tattalin arziki.
Kungiyar Coalition of Northern Groups (CNG) ta soki gwamnatin jihar Katsina kan tsare Dr. Bashir Kurfi. Ta bayyana cewa 'yan bindiga ya kamata a rika yaka.
Dattawan Katsina da kungiyoyi daban-daban na neman lallai jami'an tsaro su saki Dr. Bashir Kurfi bayan kama shi da zarginsa da yin kalaman bata sunan gwamnati.
Dakarun sojojin Najeriya tare da sauran jami'an tsaro sun kashe 'yan ta'adda takwas a Bakori, sun kuma kwato bindigogi AK-47 biyu da babura biyar.
Katsina
Samu kari