Kasashen Duniya
Sabon Jagoran Addini na Iran, Mojtaba Khamenei, ya sha alwashin ɗaukar fansar mutuwar mahaifinsa, yayin da Donald Trump ya yi gargaɗin mayar da martani mai tsauri.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin da ya kara kunno kai a tsakanin Amurka da Iran bayan kalaman Trump ya fara taba farashin danyen mai a kasuwar duniya.
Elon Musk ya yi asarar sama da dala biliyan 51 bayan faduwar hannayen jarin SpaceX da Tesla, amma har yanzu shi ne wanda yafi kowa kudi a duniya.
An fara gudanar da jana'izar tsohon jagoran addini na kasar Iran, marigayi Ayatollah Ali Khemenei. Za a kwashe ana jana'izar Khamenei a wurare daban-daban.
An samu rahoton abubuwan fashewa a kusa da otel din da shugaban Faransa, Emmanuel Macron ya ke zaune da ya je ziyara kasar Syria. An fadi halin da ya ke ciki.
Danyen mai yana tashi a duniya ake ganin canji a litar fetur a gidajen mai amma idan ya sauka sai labarin ya canza. Dangote ya fadi abin da ya hana fetur ya yi araha
Dakarun kasar Rasha karkashin shugaba Vladimir Putin ya sun kaddamar da manyan hare-hare zuwa babban birnin Ukraine na Kyiv. Mutane sun mutu saboda hare-haren.
Wani rahito da Jami'ar Paris ta fitar ya nuna cewa jihar Kano ce a matsayi na farko a tsskanin mambobin kungiyar ECOWAS wajen kashe kudi a fannin ilimi.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa za a shafe kwana bakwai ana jerin bukukuwan jana'izar Ayatollah Ali Khamenei daga ranar 3 ga Yulin 2026 a Tehran.
Kasashen Duniya
Samu kari