
Kasashen Duniya







Akwai kasashen da ba su da jami'an tsaro na sojoji ko 'yan sanda a duniya. Mun tattaro muku jerin wadannan kasashen da yadda suke yi suna samun tsaro.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai wuce kasar Afrika ta Kudu bayan taro a kasar Faransa. Bola Tinubu zai dawo Najeriya bayan taron a Afrika ta Kudu.

Yayin da ake ta ka-ce-na-ce kans sabon kudurin haraji a Najeriya, mun tattaro maku wasu kasashen duniya da jama'arsu ba su san biyan harajin kudin shiga ba.

Kasar Chadi ta sanar da yanke alakar soji da Faransa. A yanzu haka ƙasar Chadi ta karkara wajen kulla alaka da Rasha. Sojojin Faransa za su fice daga kasar Chadi.

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ji dadin alakar Najeriya da Faransa. Ya ce dangantakar kasashen biyu za ta amfani nahiyar Afrika baki daya.

A yau Laraba ne aka fara aiwatar da yarjejeniyar tsagaita wuta na watanni biyu tsakanin dakarun Isra'ila da mayakan Hezbollah masu fafutukar kare kasarsu.

Isra'ila za ta tsagaita wuta a Lebanon a yakin da ta ke da ƙungiyar Hisbullah. Amurka ce ta shiga tsakanin Isra'ila da yan Hisbullah domin kawo karshen rikicin.

A wannan rahoton, za ku ji cewa rundunar sojin Nijar ta bayar da tabbacin cewa dakarunta sun hallaka wasu daga cikin 'yan ta’addan Lakurawa a yankin.

Kotun manyan laifuffuka ta duniya (ICC) ta ba da sammacin kama Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu da wasu manyan kwamandojin ƙungiyar Hamas.
Kasashen Duniya
Samu kari