Kasashen Duniya
Magajin garin New York, Zohran Mamdani, ya ce har yanzu yana tattaunawa da masu shari'a kan yiwuwar kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu idan ya je birnin.
Ana fargabar fiye da 'yan gudun hijirar Rohingya 500 sun mutu bayan jiragen ruwa biyu sun bace a teku daga Myanmar zuwa Malaysia yayin da suke tafiya.
Mataimakin shugaban kasar AMurka, JD vance ya zargi Isra'ila da kawo cikas ga tattaunawa da ake da Iran domin hana shawo kan yakin da ake a Gabas ta Tsakiya.
Firaministan Malaysia, Anwar Ibrahim, ya ce duk wani ɗan Isra'ila da aka gano yana cikin ƙasar za a kore shi nan take saboda Malaysia ba ta amince da Isra'ila ba.
Gwamnatin Faransa ta sanar da cewa shugaba Emmanuel Macron zai ziyarci Abuja, Najeriya bayan Bola Tinubu ya ziyarci kasar shi lokuta da dama a baya.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce FBI na ɓata lokaci idan tana binciken jita-jitar da ke cewa akwai wani shiri a bayan rasuwar Sanata Lindsey Graham.
Rahotanni sun nuna cewa mutane sama da 10,000 sun mutu fiye da yadda aka saba a Turai sakamakon tsananin zafin rana da ya afku a ƙarshen watan Yuni.
A labarin nan, za a ji jerin kasashen da Jamus ta aminta su shiga kasarta ba tare da biza ba matukar ba za su wuce wasu kayyadajjen lokaci ba na ziyara.ss
Qatar ta ayyana zaman makoki na kwanaki hudu bayan rasuwar tsohon Sarkin ƙasar, Sheikh Hamad bin Khalifa Al Thani, wanda ya rasu yana da shekara 74.
Kasashen Duniya
Samu kari