Kasashen Duniya
Masu amfani da kafafen sada zumunta na cigaba da nuna shakku kan cewa Benjamin Netanyahu na raye a duniya. An fara rade-radin cewa ya mutu a harin Iran.
Kasashen Larabawa ciki har da Saudiyya da Turkiyya sun yi Allah wadai da harin kasar Isra’ila kan Syria, suna kira ga duniya ta dauki matakin gaggawa.
Najeriya ta nuna cewa za ta ba da gudunmuwa wajen rage matsalolin man fetur da makamshi kan toshe Hormuz da Iran ta yi a yaki da Amurka/Isra'ila.
Dakarun sojojin kasar Denmark sun shirya da makamai domin tunkarar sojojin Amurka kan yunkurin mamaye tsibirin Greenland da Donald Trump ko son yi.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa yana nazarin rage yawan sojoji a Gabas ta Tsakiya sakamakon yakin da ya ke da Iran. Tehran ta ki yarda da batun.
Wani dan jarida mai zaman kansa a kasar Amurka, Nathan Levins ya yi ikirarin cewa Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu ya rasu. Ya ce an yi zaman makoki.
Gwamnatin Amurka ta tura dakarun soji na musamman (MEU) guda 2,500 tare da wasu sojoji da jiragen yaki zuwa Gabas ta Tsakiya, inda za su yi yaki da Iran.
Gwamnatin Amurka ta sake yin magana kan janye takunkumin da ta kakabawa danyen man Iran yayin ake ci gaba da samun hauhawar farashin mai a kasuwar duniya.
Switzerland ta tabbatar da cewa ta yi watsi da buƙatun Amurka na amfani da sararin samaniyarta don kai hari Iran, kuma ta soke kasuwancin makamai da kasar.
Kasashen Duniya
Samu kari