Kasashen Duniya
An yi gwanjon lemo mai shekaru 285 da aka gano a bayan wata tsohuwar dirowar ajiyar kaya a kan $1,780 (kimanin naira miliyan 1.8) a Ingila, abun ya ba kowa mamaki.
Yan Afirka, Asiyawa, Turawa, da Amurkawa sun binciko wuraren yawon bude ido daban-daban, ga wasu jerin kasashe biyar da ya kamata ku ziyarta a shekarar 2024.
A wasu sassa na duniya kamar Norway, Kanada, da Finland, wani lamari mai ban sha'awa yana faruwa inda rana ke zuwa kusa da Da'irar Arctic, wanda ke sa ba ta faduwa.
An shiga jimami a kasar Namibia biyo bayan rasuwar shugaban kasar. Hage Geingob ya yi bankwan da duniya ne sakamakon ciwon cutar sankara da yake fama da shi.
Kotu ta ci tarar wani kamfanin Amurka, Blackwell Security Services Inc., dala dubu 70 saboda ya tilasta wani sabon ma'aikaci Musulmi ya aske gemunsa.
Yunkurin kawo karshen ta'addanci da tsagerancin 'yan bindiga ya yi nisa. Gwamnatin Najeriya ta saye jiragen AH-1Z da kayan yaki daga hannun Amurka.
Shugaban jam'iyyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje ya roki addu'a ga tawagar Super Eagles don samun nasara a wasanta da kasar Angola a gobe Juma'a a gasar AFCON.
Masana sun ce sauyin da aka samu a ECOWAS yana da hadari. Burkina Faso, Mali da Jamhuriyyar Nijar sun fita daga kungiyar ECOWAS da aka yi shekaru kusan 50 ana tare.
Majalisar Burtaniya ta dakatar da Mambar Majalisa 'yar Najeriya saboda kalamanta da ke nuna goyon bayan Gaza kan kisan gillar da Isra'ila ke musu.
Kasashen Duniya
Samu kari