Kasashen Duniya
Rundunar sojin Iran ta yi gargadin cewa za ta ka manyan hare-hare kan sojojin Amurka da kawayenta idan Donald Trump ya kai mata hari a bayan tsagaita wuta.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya yi kalamai masu kaushi kan shugaban gwamnatin Jamus. Donald Trump ya caccake shi, kan sukar yaki da Iran.
Kungiyar Hezbollah ta kai hare-hare kan sojojin Israila a Kudancin Lebanon. Hare-haren na Hezbollah sun yi sanadiyyar hallaka wani soja tare da raunata wasu.
A labarin nan, za a ji abubuwan da ƙasashen Rasha da Amurka suka tattauna bayan doguwar gana wa ta kusan mintuna 90 tsakanin Vladimir Putin da Trump.
Ministan tsaro a Amurka, Pete Hegseth ya buƙaci kasar Iran ta yi watsi da shirin mallakar makamin nukiliyar kasar cikin hanyar da za a iya tabbatarwa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya wallafa hoton shi da bindiga yana yi wa Amurka barazana. Trump ya sanya tabarau da wasu abubuwan fashewa a bayansa.
'Yan bindiga sun kashe farar hula uku a wani hari da suka kai wa ayarin sojojin Ghana a yankin Binduri, yayin da sojoji suka kashe mahara bakwai.
Wani dattijo mai suna Jitu Munda ya tono gawar 'yar uwarsa a kabari bayan ta zama kwarangwal saboda karbar kudin da ta bari a banki bayan ta mutu.
Isra’ila ta zargi Iran da amfani da ofishin jakadancinta a Landan wajen daukar mutane don ayyukan ta’addanci, tana cewa kariyar diflomasiyya ba za ta boye barna ba.
Kasashen Duniya
Samu kari