Kasar Saudiya
Donald Trump ya yi watsi da bukatar Saudiyya ta kai hari kan Houthi a Yemen yayin da ’yan tawayen suka karɓe wani tsibiri a mashigar Bab al-Mandeb.
Yariman Saudiyya Mohammed bin Salman ya nemi Donald Trump ya kai hari kan mayakan Houthi, yayin da kungiyar ke matsowa kusa da mashigar Bab al-Mandab.
Jiragen yaƙin kasar Saudiyya sun kai hare-haren sama kusan 40 kan wasu yankunan a biranen Taiz, lardin Hodeidah, Al-Jawf da Marib da ke kasar Yamen.
Ƙungiyar Houthi ta kai hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuƙa kan biranen Khamis Mushait, Abha da Jizan a kudu maso yammacin Saudiyya.
Najeriya ta yi Allah-wadai da harin Houthis kan Saudi Arabia da ya jikkata mutane 73, tare da gargadin illar rikicin ga zaman lafiya da samar da makamashi.
Rahotanni daga majiyoyi msu alaka da kungiyar Houthi ya ruwaito cewa jiragen yakin Saudiya na kai hare-haren sama a wasu larduna daban-daban na kasar Yemen.
Houthi sun ce sun kai hare-hare kan cibiyoyin Aramco da sansanin soji a Saudiyya, yayin da Kuwait, Bahrain da GCC suka yi Allah-wadai da hare-haren.
Sarki Oyo Nyimba Kabamba Iguru IV na Uganda, wanda shi ne sarki mafi ƙarancin shekaru a duniya lokacin da aka naɗa shi, ya rigamu gidan gaskiya yana ɗan shekara 34.
Hukumar Saudi Arabia ta sauya tsarin bizar aiki, yana shafar sababbin kamfanoni da 'yan kasashen waje, bisa ga tsare-tsaren Nitaqat da Establishing Programme.
Kasar Saudiya
Samu kari