Kasar Saudiya
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya gobe Lahadi zuwa ƙasa mai tsarki domin halartar taron ƙasashen Larabawa da Musulunci ranar Litinin.
Gwamnatin Najeriya ta nuna amincewa da yin haɗaka da Saudiyya domin yakar yan ta'adda. Ministan tsaro ya ce za su goyi bayan gudummawar Saudiya a kan tsaro.
A wannan rahoton za ku ji yadda kungiyar fafutuka ta Hezbollah ta bayyana cewa ana kara samun nasarori kan sojojin Isra’ila da ke kokarin kutsawa Lebanon.
Hukumar alhazai ta kasa ta gano yadda aka yi algus wajen kula da mahajjatan 2024, inda yanzu haka ake shirin biyan wani kaso na kudin aikin hajji ga alhazan.
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta bayyana cewa gwamnati ba za ta iya ci gaba da tallafawa masu niyyar zuwa aikin Hajji ba. Ana fargabar kudin hajji zai kai N10m.
Gwamnatin Saudiyya ta nada limamai a masallacin Makka da masasallacin Manzon Allah SAW a Madina. Limaman za su rika jan sallah a masallatan da ayyukan addini.
Hukumar kula da jin daɗin alhazai ta kasa watau NAHCON ta ce hukumomin Saudiyya sun canza tsarin samar da abinci ga alhazai da ɗakunan kwanansu a baɗi.
Binciken da aka yi a kan ikirarin Aliko Dangote ya nuna cewa akwai rashin gaskiya a kan cewa man fetur ya fi arha da 40% a Najeriya fiye da a kasar Saudiya
Saudiya ta ce ba za ta daina kokarinta na neman 'yancin kasar Falasdinu ba, kuma ba za ta kullawata alaka ta diflomasiya da Isra'ila har sai an cimma hakan.
Kasar Saudiya
Samu kari