Kasar Saudiya
Tsohon Babban Alkalin Alkalai na Najeriya, Justice Ibrahim Tanko Muhammad, ya rasu a Saudiyya yana da shekaru 71, lamarin da ya jefa kasa cikin jimami.
An yi ambaliyar ruwa a kasar Saudiyya inda mutane 12 suka rasu, an ceto mutane 271 tare da tattara mutane 137 da suka rasa gidajensu a kasar Saudiyya.
Kasar Najeriya da Saudiyya sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro na shekaru biyar domin karfafa hadin gwiwa ta horo, leken asiri, kera makamai a tsakaninsu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya shiga batun aikin hajjin bana, ya bayar da lamunin Naira N10bn don ceto kujerun maniyyata.
Yayin da ake shirin aikin Hajjin 2026, Hukumar alhazai ta kasa, NAHCON ta fitar da ka'idoji da suka shafi tashi zuwa Saudiyya da lafiyar mahajjata.
Motar bas dauke da masu Umra ta yi karo da tankar mai a hanyar Madina. Masu Umara daga India 45 sun rasu a hadarin. Hukumomin India sun yi magana.
Rahoton nan ya bayyana yadda aka tsara ziyarar Yariman Saudiyya a Saudiyya, inda zai gana da Trump kan batutuwan tsaro da tattalin arziki a tsakansu.
Gwamnatin Saudiyya ta nada Sheikh Dr. Saliḥ bin Fawzan Al-Fawzan sabon mai fatawa a kasar. Tarihi ya nuna cewa an haifi Sheikh Fawzan a shekarar 1935.
Saudiyya ta kaddamar da aikin “King Salman Gate” don bai wa ‘yan Najeriya damar mallakar kadarori a Makkah tare da samar da ayyukan yi 300,000 nan da 2036.
Kasar Saudiya
Samu kari