Karatun Ilimi
A labarin, za a ji yadda kungiyoyin ma'aikatan malaman manyan makarantu a Najeriya su ka ce ba za su zuba ido gwamnati ta watsar da lamarinsu ba.
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Tarayya da ke Bauchi ta tabbatar da rasuwar dalibar ND II, Barira Adam a dakin kwanam dalibai mata bayan fama da jinya.
An tabbatar da mutuwar matar nan da ta bai wa ilimi gudummuwa a Najeriya kuma mai rike da sarautar Yeye Mofin ta Legas, Leila Fowler a jiya Lahadi, 7 ga Satumba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da ba da tallafin kudi ga iyayen dalibai domin magance matsalar rashin sanya yara a makaranta.
Masarautar Kano ta bayyana farin cikinta bisa kammala karatun digiri na 3 da Mai Martaba Muhammadu Sanusi II ya yi a jami'ar Landan da ke Birtaniya.
Ma’aikatar Ilimi a Najeriya ta fitar da wata sanarwa game da kyautar da aka ba daliba Nafisa Abdullahi inda ta ce ba gwamnatin tarayya ba ne ta bayar.
Gwamnatin Najeriya ta saki cikakken jerin sababbin darussan makarantun sakandare da za su fara aiki a watan Satumba na 2025. Darussan sun hada da Python.
FG ta gabatar da sabon kundin karatu ga firamare, sakandare da fasaha domin rage yawan darussa, ƙara inganci da inganta sakamakon ɗalibai a Najeriya.
Wata matashiya yar Najeriya ta samu lambar yabo da kyaututtuka da dama bayan ta kammala karatu da sakamako mai daraja ta farko a jami'ar kasar India.
Karatun Ilimi
Samu kari