Karatun Ilimi
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin wasu jihohi a Arewacin Najeriya sun yi umarni da a rufe makarantu domin kare su daga yiwuwar fadawa hannun ƴam ta'adda.
Gwamnatin tarayya ta ba da shugabannin makarantu 47 umarnin kullewa nan take yayin da matsalar tsaro ke kara tabarbarewa a wasu sassan kasar nan.
Gwamnatin Katsina karkashin Gwamna Dikko Radda ta rufe makarantun firamare da sakandire a fadin jihar saboda dalilai na tsaro bayan farmakin da aka lai Neja.
A labarin nan, za a ji cewa cocin katolika da ke jihar Neja ya fara fitar da bayanai a kan daliban da wasu 'yan bindiga suka sace a marakantar St. Mary.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da daukar malaman lissafi 400 domin cike gibin karancinsu a makarantun sakandire na gwamnati da inganta ilimi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta fara rigakafin masu satar dalibai da sauran bata gari ta hanyar daukar masu tsaron makarantu a Kano.
Gwamna Abba Yusuf ya amince da dokar kafa kwalejin fasaha ta Gaya domin fadada ilimi, karfafa fasaha, da samar da damar aiki ga matasa a fadin jihar Kano.
Gwamnatin Kano ta tura dalibai 350 zuwa kasar India karatu. Gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf ya bukaci su zama wakilai na gari yayin karatunsu a kasar waje.
Gwamnatin tarayya ta soke dokar koyarwa da harshen gida a makarantu, inda gwamnati ta bayyana cewa Turanci zai zama harshen koyarwa daga firamare zuwa jami’a.
Karatun Ilimi
Samu kari