Karatun Ilimi
Wani hazikin matashi, Ayodeji Akinsanya ya kammala karatun digiri a fannin lissafi da maki 4.97, ya kafa tarihi a jami'ar Ilorin da ke jihar Kwara.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya fusata da kwamishinan ilimi kan ayyukan gyaran makaranta inda ya ce ya yi masa karya kan cigaban ayyukan.
Gwamnatin Kano ta bayyana shirinta na ɗaukar jami'an tsaro musamman mafarauta aikin gadin makarantu gwamnati a faɗin kananam hukumomi 44 a jihar.
Fusatattun daliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Lafiya da ke Jega a Jihar Kebbi sun kona gidan shugaban makarantar Haruna Saidu-Sauwa tare da lalata motarsa.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa cewa daliban kasar nan 40,000 ne su ka ci moriyar lamunin karatu da aka bijiro da shi domin inganta ilimi.
Makarantar Firamare ta Okugbe, Ikpide-irri, tana da malami daya tilo da ke koyar da dalibai sama da 170 wanda ya sa al'ummar yankin suka garzaya ofishin gwamnati.
Majalisar Dokoki ta gabatar da kudiri domin kirkirar Jami'ar Bola Tinubu wanda mataimakin shugaban Majalisar, Hon. Benjamin Kalu ya gabatar a gabanta.
A ranar Juma'ar nan gwamna Abba Kabir Yusuf ya shige gaba zuwa makarantar 'Governors' College' domin kai wasu muhimman kaya ciki har da kujerun zama 1000 ga dalibai.
Isabel Anani, 'yar shekara 16 mai fafutukar daidaiton jinsi ta zama shugabar majalisar wakilai na wucin gadi yayin da ake bikin 'ranar 'ya'ya mata ta duniya.'
Karatun Ilimi
Samu kari