Karatun Ilimi
Fusatattun daliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Lafiya da ke Jega a Jihar Kebbi sun kona gidan shugaban makarantar Haruna Saidu-Sauwa tare da lalata motarsa.
Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta bayyana cewa cewa daliban kasar nan 40,000 ne su ka ci moriyar lamunin karatu da aka bijiro da shi domin inganta ilimi.
Makarantar Firamare ta Okugbe, Ikpide-irri, tana da malami daya tilo da ke koyar da dalibai sama da 170 wanda ya sa al'ummar yankin suka garzaya ofishin gwamnati.
Majalisar Dokoki ta gabatar da kudiri domin kirkirar Jami'ar Bola Tinubu wanda mataimakin shugaban Majalisar, Hon. Benjamin Kalu ya gabatar a gabanta.
A ranar Juma'ar nan gwamna Abba Kabir Yusuf ya shige gaba zuwa makarantar 'Governors' College' domin kai wasu muhimman kaya ciki har da kujerun zama 1000 ga dalibai.
Isabel Anani, 'yar shekara 16 mai fafutukar daidaiton jinsi ta zama shugabar majalisar wakilai na wucin gadi yayin da ake bikin 'ranar 'ya'ya mata ta duniya.'
Isah Miqdad ya maida hankali gadan-gadan, ya fara cika alkawari tun kafin ya ci zabe. Idan ya yi nasara a zaben da za a yi, ya sha alwashin bunkasa harkar ilmi.
Abba Kabir Yusuf ya raba kayan miliyoyi a makarantun Kano domin inganta ilimi. Abba ya yiwa Ganduje gugar zana yayin raba kayan kan cewa ya rusa ilimi a Kano.
NABTEB ta fitar da sakamakon jarawabar NBC da National Technical Certificate (NTC) na shekarar 2024 inda mutane 44,000 daga cikin 67,751 suka samu kiredit biyar.
Karatun Ilimi
Samu kari