Karatun Ilimi
Muhammad Salisu Gatawa da Abubakar Isa suna daga cikin daliban Sokoto 57 da Senata Lamido ya tallafa musu da damar yin karatu a fannoni daban-daban a Indiya.
Wani malamin makaranta ya ba al'umma mamaki da yake tafiyar kilomita 25 kullum a kan keke domin koyarwa a makarantar sakandare da ke jihar Katsina.
Ice Prince ya bayyana wahalhalunsa a matsayin maraya, ya gaza shiga jami’a saboda N20,000, amma ya ce nasararsa hujja ce cewa komai zai yiwu a rayuwa.
Ilimi a Arewa Najeriya na cikin mawuyacin hali saboda rashin tsaro, talauci, da al’adu, inda miliyoyin yara musamman mata ke rasa damar zuwa makaranta.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya dauki nauyin karatun talakawa a karamar hukumar Ganye a jihar Adamawa. Ya raba tallafi ga makarantu
Gwamnatin Neja na tantance malamai don inganta koyarwa. An karrama tsoffin dalibai kamar Abdulsalami da Sani Bello a taron tsoffin daliban GSS Bida.
Gwamna Abba Yusuf ya ziyarci jami’o’in Symbiosis, Kalinga, da Swarrnim a Indiya, don tattaunawa da daliban Kano, inda ya yaba da hazakarsu da kyawawan dabi'unsu.
Ana shirin mayar da sunan Yusuf Maitama ga wata jami'a a Kano. Sanata Barau I Jibrin ne ya mika kudirin a gaban majalisar dattawa a ranar Talatar nan.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi murna da 'yarsa, Dr. Aisha ta zama gwarzuwar dalibai a tsangayar karatun likitanci a Jami'ar Nile da ke birnin Abuja.
Karatun Ilimi
Samu kari