Jihar Kaduna
Allah ya karbi rayuwar Dan Isan Zazzau, Alhaji Umar Shehu Idris a wani hatsarin mota da ya rutsa da shi a hanyarsa ta zuwa Abuja a ranar Talata, 8 ga watan Oktoba.
Kungiyar ACF ta bayyana cewa sun fara daukar matakan da za su magance karuwar rashin tsaro da rarrabuwar kai tsakanin mazauna Arewacin kasar nan.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan miyagun 'yan bindiga a jihar Kaduna. Jami'an tsaron sun sheke 'yan bindiga uku tare da ceto wasu mutane.
Wasu miyagun ƴan bindiga dauke da makamai sun kai hari a garin Kachia da ke juhar Kaduna. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da shugaban makaranta a harin.
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Mahmud Gumi ya nuna damuwa kan ayyukan yan bindiga inda ya ce sun sauya salon fadansu da aka sani a baya.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Malam Uba Sani ta martani kan rahotannin da ke cewa ta sake ciyo sabon bashin Naira biliyan 36.
A wannan labarin, za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana damuwa kan yadda ake samun karuwar talauci a Arewacin kasar nan duk da karuwar arzikin kasa.
Shugaban majalisar wakilai ta 10, Tajudeen Abbas ya fito ya gayawa duniya cewa ko kadan ba shi da ubangida a siyasance. Ya ba matasan Najeriya shawara.
Gwamna Malam Uba Sani ya ce sauya sheƙar ƴan siyasa sama da 200,000 daga PDP zuwa APC ya nuna yadda gwamnatinsa ta karbu a wurin maZauna jihar Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari