Jihar Kaduna
Hukumar ICPC ta nuna rashin sassauci kan keta dokar tsaro ta hanyar korar jami’in tsaron da ya shigar da matar Nasir El-Rufai ta hanyar da ba ta dace ba.
Ministan tsaro Christopher Musa ya zargi tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai da raba jihar gida biyu da aikata rusau, yayin da yake yaba wa gwamna Uba Sani.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya amince da ƙarin albashi da alawus-alawus ga sarakunan gargajiya a jihar, tare da ba su tallafin tsaro kowane wata.
Daliban jami'ar ABU Zaria sun ƙera sandar tafiya ga makafi da ke gano cikas, ramuka da ruwa, tare da aika SMS ga mai kula da mai amfani idan ya buƙaci taimako.
Gwamna Uba Sani ya bai wa Amokachi, Garba Lawal da Babayaro filaye a Kaduna, sannan yana sake gina filin wasa na Ahmadu Bello zuwa matsayin FIFA.
Majalisar Koli ta Shari’a ta nuna damuwarta kan ci gaba da tsare tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, tana mai kiran a bi tsarin shari’a na adalci.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya ta kama wadanda ake zargi da taimaka wa yan ta'add, sun ruguza maboyar da ake zargin ta dan ta'adda, Kachalla Muhammadu Fulani ce.
Bashir el-Rufai ya caccaki ɗan’uwansa Bello kan sauya sheka zuwa ADC, yana zarginsa da fifita muradun kansa da kuma tambayar biyayyarsa ga iyali.
Fiye da al’ummomi 100 a Kaduna sun rasa matsugunansu sakamakon hare-haren ’yan bindiga, yayin da dubban mutane ke fama da matsalar rashin matsuguni
Jihar Kaduna
Samu kari