Jihar Kaduna
Yan bindiga sun kai hare-hare a wasu kauyuka da ke kananan hukumomin Giwa da Kubau na jihar Kaduna, inda suka kashe mutane biyar tare da yin garkuwa da wasu 27.
Nasir El-Rufai ya yi magana na farin ciki da Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya faɗi manyan abubuwan da suka sa aka kasa shawo kan matsalar tsaro.
Nasir El-Rufai ya nemi N10bn daga Christopher Musa kan zargin bata masa suna, yayin da JNI da CAN suka yi kira ga zaman lafiya da kamewa a Kaduna.
Kungiyar Middle Belt Forum ta goyi bayan Christopher Musa kan zargin Nasir El-Rufai da hannu a kisan Kudancin Kaduna, tana mai cewa tana da hujjoji.
Ƙungiyar dattawan Arewa ta goyi bayan Christopher Musa kan sukar Nasir El-Rufai, tana zargin tsohuwar gwamnatin Kaduna da jawo rarrabuwar kai a jihar.
Lauyoyin Nasir El-Rufai sun nemi N10bn daga Janar Christopher Musa kan zargin ɓata sunan tsohon gwamnan jihar Kaduna da wasu kalaman da suka yi masa.
Iyalan Nasir El-Rufai sun buƙaci Christopher Musa ya janye zargin cewa El-Rufai ya shirya kashe-kashe a Kudancin Kaduna, ko su ɗauki matakin shari’a
Solomon Dalung ya bukaci Christopher Musa ya gabatar da hujjojin zargin cewa Nasir El-Rufai ya shirya kisan al’ummar Kudancin Kaduna da gangan a lokacinsa.
Hadimin Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, Victor Bobai, ya kare Ministan Tsaro Christopher Musa kan kalamansa game da tsohon gwamna Nasir El-Rufai.
Jihar Kaduna
Samu kari