Jihar Kaduna
Sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli, ya bayyana cewa mutane da dama sun fahimci dangantakarsa da tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai game da zamansa sarki.
Rundunar ’Yan sanda reshen jihar Kaduna ta kama wani mutum kan zargin kashe budurwarsa a karamar hukumar Chikun, ya bayyana fadan da suka yi da ita.
Sarkin Zazzau, Ahmed Bamalli, ya goyi bayan karin albashin sarakunan gargajiya na Kaduna da kashi 100, yana mai cewa karin zai taimaka wajen rage matsin rayuwa.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya nada sababbin kwamishinoni uku, masu taimaka masa 45 da mambobin hukumomi 40 domin bunkasa ayyukan gwamnatinsa.
Dakarun sojojin Najeriya sun kama shugaban ’yan ta’adda, wata mai safarar alburusai 300 da mai samar da kayan aiki a wasu samame da aka gudanar a Kaduna.
ADC ta gargadi masu shigo da tashin hankali cikin siyasar Kaduna cewa babu wanda ya mallaki rikici, tana mai cewa za ta ci gaba da fafatawa a zaɓen 2027.
Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya shigar da mijin wata mata 'yar Maroko kotu a Kaduna bisa zarginsa da bata masa suna, kera hatimin karya da sace matar
Matakin Uba Sani na daukar Jerry Adams, Kirista daga Kudancin Kaduna, a matsayin abokin takararsa a zaɓen 2027 ya bude sabon babin muhawarar siyasa mai zafi.
Rundunar ’yan sandan Kaduna ta kubutar da mutane biyu da aka yi garkuwa da su, ta tarwatsa sansanin ’yan garkuwa tare da kashe biyu a dajin yankin Ikara.
Jihar Kaduna
Samu kari