Jihar Kaduna
Sheikh Ahamd Abubakar Gumi ya bayyana cewa ya fi damuwa a yi sulhu da yan bindiga fiye da ya tsaya wajen taimakon mutane da aka kawo wa hari, ya jero dalilai.
Fitacen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa mazauna Kaduna sun fara ganin amfanin sulhu da 'yan ta'adda da gwamnati ke yi.
A labarin nan, za a ji cewa Sanatan Kaduna ta Kudu, Sanata Sunday Marshall Katung ya bayyana dalilan da suka sa ya ajiye tafiyar jam'iyyar PDP zuwa APC.
Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba Sani ta yi wa Nasir El-Rufai martani kan zargin ba 'yan bindiga makudan kudade har Naira biliyan daya.
Babban bankin Najeriya (CBN) ya bayyana cewa Zuldal Microfinance Bank ba shi da lasisin gudanar da harkokin kudi a Najeriya, ya ce ba shi da lasisi a hukumance.
Shugaban sojojin kasan Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shuaibu ya sanar da shirin daukar sojoji 24,000 domin yaki da 'yan ta'adda a fadin Najeriya.
Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa ya dage kan matsayarsa ta a sasanta da yan bindiga ne saboda yadda ya damu da matsalar tsaron da ta addabi Arewa.
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kare kansa kan rawar da ya ke takawa dangane da yin sulhu da 'yan bindiga.
Wani jirgin kasa da ke dauke da fasinjoji a hanyar Kaduna zuwa Abuja ya sake samun matsala. Jirgin kasan ya samu matsala ne bayan ya tashi daga Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari