Jihar Kaduna
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta yiwa dokar zabe ta jihar Kwaskwarima. Majalisar ta soke yin amfani da na'uara wajen kada kuri'a a lokutan zabe.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya dauki matakin shari'a kan mamban Majalisar jihar Kaduna da gidan talabijin na Channels kan zargin bata masa suna.
Majalisar jihar Kaduna ta yi zazzafan martani ga tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai kan zargin badakala da kwamitinta ya kafa domin bincikar almundanar N423bn.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi martani bayan caccakar gwamnatin Uba Sani da wani mai amfani da kafar X ya wallafa a yau Laraba.
Rahotanni daga wasu jihohi a Arewacin kasar nan na cewa yanzu haka an fara samun karancin burodi, wanda ke daya daga abubuwan tsaraba, yayin da masu saye ke magana.
Ana hasashen wasu gwamnonin jihohin Najeriya za su iya samun matsala a zaben 2027 da ke tafe saboda matakan da suka dauka daban-daban a jihohinsu.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka mutum biyu a wani hari da suka kai a karama hukumar Kachia ta jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kuma sace wasu mutane.
Tsofaffin kwamishinoni takwas na Kaduna sun yi karin haske kan rahoton majalisar jihar da ya zargi tsohuwar gwamnati da zamba da kuma karbo tulin bashi.
Bayan shafe kwanaki 15 a hannun masu garkuwa da mutane, yaran mai Shari'a Janet Galadima sun shaki iskar 'yanci. Yanzu haka yaran na tare da mahaifiyarsu.
Jihar Kaduna
Samu kari