Jihar Kaduna
A labarin nan, za a ji cewa babbar kotun da ke zamanta a Kaduna ta sake dage zaman da ake yi a kan bukatar da Nasir El-Rufa'i ya gabatar gabanta.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kaduna ta dage sauraron bukatar da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya gabatar ta neman beli.
Nasir El-Rufai ya gurfana a kotu yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, inda ya yi magana game da babban taron jam'iyyar ADC da za a yi gobe Talata, 14 ga Afrilu.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyar fafutukar kare hakkin dan adam ta duniya, Amnesty Int'l ta bayyana cewa an samu karuwar rashin tsaro a Arewacin Najeriya.
Mazauna Kauru a jihar Kaduna sun nemi ɗaukin gwamnati bayan ƴan bindiga sun raba mutanen ƙauyuka 39 da gidajensu yayin da suka yi garkuwa da wasu da dama.
Hasashen yanayi na Laraba, 8 ga Afrilu, 2026 ya nuna za a yi kura a Arewa da ruwan sama a Kudu, tare da gargaɗin direbobi da matafiya su kiyaye yau.
Malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zariya ya sake wa'azi kan 'yan siyasa bayan dakatar da shi da aka yi a baya, ya ce falle daya ce.
Sani Buhari, wanda aka fi sani da Sarki Waspapping ya musanta zargin da ake cewa NSA je ya tura aka kama shi kan maganar da ya yi game da yakin Iran da Isra'ila.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Kaduna Nasir El-Rufa'i zai kammala sanin makaomarsa bayan ya nemu kotu ta ba shi beli a shari'a da ICPC.
Jihar Kaduna
Samu kari