Jihar Kaduna
Daga cikin matasa akalla guda biyar da iyalansu su ka tabbatar da rasuwarsu ta hanyar harbi yayin zanga-zanga, hudu daga cikinsu masu karancin shekaru ne.
Rundunar sojojin Najeriya ta bayyana cewa akasi aka samu har wani soja ya kashe yaro dan shekara 16 a garin Zariya. Rundunar ta ce ta cafke sojan a halin yanzu.
Rahotanni sun bayyana cewa wani soja ya harbe wani karamin yaro dan shekara 16 har lahira a lokacin da suke rangadi a Samarun Zariya da ke jihar Kaduna.
Rundunar yan sanda ta dauki matakin doka kan masu zanga zangar adawa da tsadar rayuwa 26 a Kaduna, alkali ya tura su gidan gyaran hali, ta kama wasu 39.
Rundunar 'yan sanda ta musanta rahoto da bidiyon da ake yadawa na cewa masu zanga-zanga a Kaduna sun kwace motarta mai sulke. Rundunar ta ce rahoton karya ne.
Tsohon shugaban cibiyar harkokin ƙasashen waje (NIIA), Farfesa Bola Akinterinwa ya bayyana cewa matasan da ke daga tutar Rasha ba 'yan Najeriya ba ne.
Gwamnatin jihar Kaduna ta sanya dokar hana fita ta awa 24 bayan da ta samu hujjojin cewa wasu miyagu sun kwace zanga-zangar yunwa da ake yi a jihar.
Masu zanga-zanga sun fara yin awon gaba da kayan jama'a a wasu sassa na jihar Kaduna yayin da zanga-zanga ta fara tsananta a rana ta biyar. Bidiyo ya fita.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya fito ya caccaki masu shirya zanga-zanga a jihar kan rashin kin fitowa su jagoranceta. Ya ce hakan ba daidai ba ne.
Jihar Kaduna
Samu kari