Jihar Kaduna
Muhawara kan juyin mulkin 1966 da dalilin birne Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a Kaduna. Masana tarihin sun bayyana tasirin wannan lamari ga Najeriya.
An kashe fitaccen malamin addinin Musulunci, Alaramma Malam Bello a Birnin Gwari yayin tattara itacen girki, Al'amarin ya girgiza al'umma a Kaduna.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani ya ce dojar harajin sa aka yi za ta kaow ci gaba mai dorewa idan mutane suka bai wa gwamnatin Najeriya hadin kai 100%.
Ministan Tsaro, Janar Christopher Musa, ya jaddada cewa gwamnatin tarayya ba ta biyan kudin fansa ga masu garkuwa da mutane, duk da rade-radin jama’a.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan tsagerun 'yan bindiga yayin wani artabu da suka yi a jihar Kaduna. Sojojin sun kwato kayayyaki a hannunsu.
Kusa a APC, Malam Salihu Isa Nataro ya bukaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo da Nasir El-Rufa'i APC domin ya taimaka masa a zaben 2027 da ke tafe.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya sun yi aragama da wasj taagerun 'yan bindiga a jihar Kaduna. 'Yan sandan sun wasu daga cikinau bayan dakile harin da suka kawo.
Tsohon Kwamishinan Yada Labarai na Kaduna, Muhammad Sani Bello (Mainan Zazzau), ya fice daga jam'iyyar APC zuwa ADC, inda ya sanar da hakan cikin wasika.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar Sarkin Kagarko a jihar Kaduna, Alhaji Sa’ad Abubakar, bayan fama da jinya, inda ya rasu a yau Alhamis 8 ga watan Janairun 2026.
Jihar Kaduna
Samu kari