Jihar Kaduna
A wannan rahoton za ku ji cewa rundunar yan sandan Kaduna ta bayyana samun nasara kan miyagun da su ka addabi jihar bayan an kama mai safarar kakin sojoji.
'Yan bindiga sun ƴi ta'asa a wani kauyen da ke karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna. Miyagun sun hallaka wani dan banga tare da sace wasu manoma.
Hukumar NiMET ta gargadi mazauna wasu jihohi shida na Arewacin Najeriya da su shirya ganin ruwan sama mai hade da tsawa da iska mai karfi a kwanaki masu zuwa.
Dakarun sojohin Najeriya sun samu nasara kan miyagun 'yan ta'addan da ke aikata ta'addanci a jihar Kaduna. Sojojin sun kwato makamai masu tarin yawa.
Kungiyar likitoci ta kasa NARD ta tafi yajin aiki saboda sace wata likita, Dr Ganiyat Papoola da yan bindiga suka yi a jihar Kaduna sama da wata bakawai da suka wuce
Rundunar sojojin saman Najeriya ta bayyana cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu yawan gaske a wasu hare-hare a jihohin Kaduna da Zamfara.
Wasu yan bindiga sun sace hakimin Garu Kurama, Yakubu Jadi da wasu mutane shida a kauyen Gurzan Kurama da ke Kaduna ta Kudu a daren ranar Juma'a da ta gabata.
A wannan labarin za ku karanta yadda migayu su ka sace Basarake a jihar Kaduna, tare da ɗiyarsa da wasu mazauna yankin Gurzan Kurama da ke jihar Kaduna.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai farmaki a jihar Kaduna. 'Yan bindigan a yayin farmakin sun sace matar wani basarake tare da 'ya'yansa guda biyu.
Jihar Kaduna
Samu kari