Jihar Kaduna
Jihohin Arewa da dama na fuskantar matsalolin garkuwa da mutane musamman a bangaren Yammaci wanda ya daidaitasu tare da kawo cikas a tattalin arzikinsu.
A wannan labarin za ku ji cewa ana can an fara sauraren shari'ar matasan da rundunar yan sandan kasar nan ta kama a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa.
A wannan labarin za ku ji cewa kungiyar yan fansho ta kasa (NUP) ta bayyana takaicin yadda wasu gwamnonin jihohi ke biyan ma'aikatan fansho a kasar nan.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun samu nasarar hallaka wani kasurgumin shugabammn 'yan ta'adda a jihar Kaduna. Sojojin sun sheke mayaka biyar.
Yayin da aka yada bidiyon tawagar Bello Turji suna kona motocin sojoji, malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi ya yi magana kan yadda rashin tsaro ya yi katutu.
Rahotanni sun bayyana cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban alkalan jihar Kaduna, Mai shari'a Tanimu Zailani rasuwa a ranar Asabar. An yi jana'iza a gidansa.
Nasir El-Rufai ya tono cewa, akwai alamu masu nuna akwai hassada da ke damun 'yan Najeriya da dama, musamman ma a irin wannan yanayin na yanzu da ake ciki.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya yi magana kan hassada da kyashi a tsakanin yan siyasar Najeriya da ke dakile hanyoyin samar da cigaba.
A wannan labarin, kamfanin man fetur na kasa (NNPCL) ya fara neman kamfanonin da za su iya kula da wasu daga cikin matatun man da ake da su a kasar nan.
Jihar Kaduna
Samu kari