Jirgin Sama
Rahotanni sun nuna cewa jirgin sama na dakon kaya da ya dauko takardun kudi ya fado a kusa da babban birnin Bolivia, an tabbatar da mutuwar mutane 20.
Sojojin Amurka sun harbo jirgin gwamnati marar matuki da laser a Texas. Hatsarin ya sa FAA rufe sararin samaniya yayin da ake zargin rashin ƙwarewa.
Jirgin Saudiyya zai dawo jigilar fasinjoji daga Jidda zuwa Abuja a watan Yuni ko Janairu 2027. Najeriya ta sa hannu kan yarjejeniyoyi 3 da ƙasar Saudiyya.
Hukumar Kula da Filayen Jirgin sama ta Najeriya (FAAN) ta tabbatar da tashin gibara a tsohuwar tashar da ke cikin cikin filim jirgin Murtala Muhammed a Legas.
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya watau NiMet ta yi hasashen aamun guguwa mai hade da kura da hazo a sararin samaniya a Kano da wasu jihohin Arewa.
Ana zargin cewa fasinjoji sun hana jami'an tsaro tafiya da tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai lokacin da ya sauka filin jirgin sama na Abuja.
Mutum 2 sun tsira bayan ƙaramin jirgi ya faɗa kan motoci a Georgia. Matuƙin ya yi ban kwana da iyalinsa kafin sauƙar gaggawa a ranar 9 ga Fabrairu, 2026.
Jirgin Arik da ke dauke da mutane kusan 100 ya samu matsala a sararin samaniya. Jirgin ya dauko mutane 800 kuma an tabbatar da cewa sun sauka lafiya a Benin.
Jirgin Arik Air ya yi saukar gaggawa a Benin sakamakon matsalar inji yayin da yake hanyar zuwa Fatakwal. Hukumar NSIB ta fadi halin da fasinjoji 80 suke ciki.
Jirgin Sama
Samu kari