Jirgin Sama
Sanatan Taraba ta Kudu, David Jamkuta ya tabbatar da cewa jirgi mai zaman kansa da suka shiga domin zuwa Takum ya samu tangardar fasaha kuma ya koma Abuja.
Amurka ta bayyana jerin makaman da take amfani da su a samamen "Operation Epic Fury" da ta kaddamar a Iran. Sai dai Trump ya haramta fasahar Anthropic a yakin.
Rahotanni sun nuna cewa jirgin sama na dakon kaya da ya dauko takardun kudi ya fado a kusa da babban birnin Bolivia, an tabbatar da mutuwar mutane 20.
Sojojin Amurka sun harbo jirgin gwamnati marar matuki da laser a Texas. Hatsarin ya sa FAA rufe sararin samaniya yayin da ake zargin rashin ƙwarewa.
Jirgin Saudiyya zai dawo jigilar fasinjoji daga Jidda zuwa Abuja a watan Yuni ko Janairu 2027. Najeriya ta sa hannu kan yarjejeniyoyi 3 da ƙasar Saudiyya.
Hukumar Kula da Filayen Jirgin sama ta Najeriya (FAAN) ta tabbatar da tashin gibara a tsohuwar tashar da ke cikin cikin filim jirgin Murtala Muhammed a Legas.
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya watau NiMet ta yi hasashen aamun guguwa mai hade da kura da hazo a sararin samaniya a Kano da wasu jihohin Arewa.
Ana zargin cewa fasinjoji sun hana jami'an tsaro tafiya da tsohon gwamnan Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai lokacin da ya sauka filin jirgin sama na Abuja.
Mutum 2 sun tsira bayan ƙaramin jirgi ya faɗa kan motoci a Georgia. Matuƙin ya yi ban kwana da iyalinsa kafin sauƙar gaggawa a ranar 9 ga Fabrairu, 2026.
Jirgin Sama
Samu kari