Jihar Yobe
Mutum 6 daga cikin wadanda suka nuna sha'awar takarar gwamnan jihar Yobe a Inuwar APC sun garzaya sun gana da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani mummunan hari da yan ta'adda suka yi yunkurin kai wa sasaninsu s Yobe, suk tura akalla 50 zuwa lahira.
Gwamnonin jihohin Arewa da suka hada da Yobe, Borno, Gombe, Nasarawa da wasu jihohin Kudu sun fitar da sunayen wadanda suke so su gaje su a zaben 2027.
Tsohon Sufeto Janar na ‘yan sanda a Najeriya, Usman Alkali Baba, ya shiga takarar gwamnan Yobe bayan yarjejeniyar tsayar da ɗan takara guda ta rushe.
Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni, ya ce Bola Tinubu na bin yan Arewa bashin goyon bayan wa’adi na biyu saboda irin taimakon da ya taba bayarwa a baya.
Sanatan Yobe ta Kudu, Ibrahim Mohammed Bomai, ya yi watsi da ɗan takarar gwamna da wasu shugabannin APC da Gwamna Mai Mala Buni suka mara wa baya a jihar.
Sanatan Yobe ta Gabas, Mustapha Musa, ya janye daga sake tsayawa takarar zabe a 2027 tare da marawa Gwamna Mai Mala Buni baya a matsayin magajinsa.
Gwamna Mai Mala Buni da 'yan APC a jihar Yobe sun amince da tsohon sakataren gwamnati jihar Baba Malam Wali ya yi takarar gwamna a zaben 2027 mai zuwa.
Gwamnoni 7 na Arewa, ciki har da Zulum da Buni, za su sauka daga mulki a 2027. Legit Hausa ta yi nazarin nasarorinsu da kuma makomar siyasarsu kafin barin gado.
Jihar Yobe
Samu kari