Jihar Kogi
A labarin nan, za a ji cewa kotu ta bayar da umarni da a soke karar da Sanata Natashi Akpoti-Uduaghan ta shigar tana kalubalantar korarta daga majalisa.
Tsohon Manjo a rundunar sojin Najeriya, Joe Ajayi ya rasa ransa a hannun masu garkuwa da mutane bayan an ba su kuɗin fansa har Naira miliyan 10 a jihar Kogi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnan jihar Legas da 'yan Kwamitin GAC sun ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu domin neman gafara a kan zargin laifi da Gwamnan ya yi.
Za a ji cewa kungiyoyin ma'aikatan wuta guda biyu sun hade kai, sun bayyana shirinsu na tsunduma yajin aiki saboda gazawar kamfanin wuta na Abuja.
A labarin nan, za ji cewa Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti Uduaghan ta musanta cewa muryarta ce a wani sabon bidiyo da aka fitar kan Tinubu.
Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta bayyana yadda ake kasafta kuɗin kasa a Majalisa, ta faɗi abin da ya faru da ita kan shugabancin kwamoti.
Wani mutum da matarsa ta haifi 'yan uku a asibitin koyarwa na jihar Kogi ya suma. Mutumin ya ce bai shirya daukar dawainiyar yara 3 a lokaci daya ba.
Tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello ya karyata labarin cewa zai nemi takarar shugaban kasa a 2027. Ya ce labarin ba gaskiya ba ne kuma yana goyon bayan Bola Tinubu
Sace tsohon Manjo din soja, Joe Ajayi mai shekaru 76 a Kogi ya jefa al'ummar garin Odo-Ape cikin fargaba, tare da ƙara tabbatar da matsalar tsaro a yankin.
Jihar Kogi
Samu kari