Jihar Kano
NiMet ta yi hasashen hadari da ruwan sama na kwanaki uku a Najeriya, tare da gargadin jama'a su yi taka-tsantsan saboda iska mai ƙarfi da ambaliyar ruwa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf za ta tarbi manyan baki a jihar Kano domin nemo hanyar warware matsalolin shaye-shaye a Arewa.
Majalisar dokokin Kano ta ce tana binciken zarge-zargen almundahana da rashin iya mulki kan shugabannin kananan hukumomin da aka dakatar ranar Talata.
Majalisar Dinkin Duniya ta nada Farfesa Rabia Sa’id ta Jami’ar Bayero Kano cikin kwamitin masana 21 da zai yi nazari kan illolin yakin nukiliya da tasirinsa.
A labarin nan, za a ji cewa akwai wasu daga cikin kadarorin Abubakar Malami da kotu ta bayar da umarnin a kwace a jihar Kano, an hano yadda ake ciki.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin jihar Kano ta kwantar da hankalin jama'a game da babban zaben 2027 da amfani da yan sandan jihohi da ake shirin kaddamarwa.
A labarin nan za a ji yadda jam'iyyar adawa ta NDC ke ganin za ta iya kwarfe gwamnatin Kano a kakar zaben 2027 mai zuwa ba tare da an sha wata wahala ba.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kaddamar da Cibiyar Kula da Cututtuka ta KNCDC da cibiyar kula da masu cutar sikila ta farko a Arewacin Najeriya.
Gwamnatin Kano ta naɗa sababbin manyan sakatarori 19 tare da sauya wa wasu 14 wuraren aiki domin ƙarfafa aikin gwamnati da inganta gudanarwa a fadin jihar
Jihar Kano
Samu kari