Jihar Kano
Hukumar NASENI ta tallafa wa mazauna Kabo 1,200 da murhun girki mai tsafta, na’urorin hasken rana, buhun shinkafa da N20,000 domin inganta rayuwa.
A labarin nan, za a ji cewa Masarautar Kano ta bayyana abin da yan Najeriya za su iya yi wajen tabbatar da an yi babban zaben 2027 lafiya lau cikin nasara.
Masarautar Kano ta musanta zargin carry-over da aka yi wa Sarki Sanusi II, tana cewa maki guda ne kacal ya rage masa samun First Class a karatunsa na Shari’a.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukaci malaman darikar Tijjaniyya su kara kaimi wajen yaki da ta’addanci, sace-sace da amfani da addini wajen tayar da rikici
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta bayyana waɗanda suka taimaka aka samu nasarar kammala auren gata da aka kashe N1.5bn a jihar Kano.
Hukumar kashe gobara ta ceto mutane 16 bayan wani ginin zama ya ruguje a Kano, yayin da ake fargabar wasu sun makale a ƙarƙashin baraguzan ginin.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya rubuta zungureriyar wasika ga matasa. Ya yi masu nasihohi masu ratsa jiki.
Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira biliyan 1.5 wajen shirin Auren Gata na 2026, inda ma’aurata 1,500 suka samu tallafin aure da na fara rayuwar gida.
Kotun majistare da ke Kano ta bayar da umarnin tsare Maimuna Idris, mai shekaru 25, bisa zargin yanke mazakutar saurayinta bayan ta gano yana shirin auren wata mace.
Jihar Kano
Samu kari