Jihar Kano
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya zabi 'yan APC da za su fafata da mutanen Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a zaben cike gibi na majalisar dokokin jihar Kano.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewq jagoranta, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da mutanen Kano na ji a ransu cewa an ci amanarsu da Gwamna Abba ya koma APC.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya yi farin cikin shigowar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Ya ce ya fasa takarar gwamna.
Sanata Barau I Jibrin ya sauya sunan kungiyarsa ta Tinubu Barau ya sanya Abba Kabir Yusuf a ciki. Ya ce ya yi haka ne domin nuna goyon baya ga gwamnan.
A labarin nan, za a bi cewa Shugaban hukumar alhazai na jihar Kano ya sanar da raba gari da gwamnatin Abba Kabir Yusuf bayan Gwamna ya rabu da NNPP.
Wasu karin kwamishinoni guda biyu sun sake yin murabus daga gwamnatin Gwamna Abba Kabir Yusuf a jihar Kano. Sun bayyana dalilansu na yin murabus.
Wasu majiyoyi masu karfi sun yi ikirarin cewa da yiwuwar a tsige Aminu Abdussalam daga kujerar mataimakin gwamnan Kano idan bai yi murabus da kansa ba.
Tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa Gwamna Abba Kabir Yusuf maraba. Ganduje ya tabo batun zaben shekarar 2027.
'Yan majalisar dokokin jihar Kano guda 22 na jam'iyyar NNPP sun sauya sheka zuwa APC mai mulki. 'Yan majalisun sun yi bayani kan dalilinsu na sauya sheka.
Jihar Kano
Samu kari