Jihar Kano
A labarin nan, za a ji cewa Injiniya Buba Galadima ya bayyana shirin da jam'iyyar mai mulki, APC ke yi a Kano wajen hana Rabiu Musa Kwankwaso zuwa jiharSA.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya yi magana kan zargin da aka yi wa Sanata Rabiu Kwankwaso a Amurka. Ya ce babu kamshin gaskiya a zargin Amurka.
Fasto Isaac Idahosa da ya yi takara da Kwankwaso ya kalubalanci 'yan majalisar Amurka kan barazanar da suka fara tare da batun saka masa takunkumi.
Sanata Hanga da Nwaebonyi sun kacame da rigima yayin zaman kare kasafin kuɗin ma'aikatar ayyuka. An samu sabani kan iko da nuna fifikon jam'iyya.
Damina 2026: NiMet ta yi hasashen ruwan sama da wuri a Kano, Neja da wasu jihohi 13. Minista Keyamo ya gargaɗi manoma kan gaggawar shuka a yau 11 ga Fabrairu, 2026.
Yar siyasa a jihar Kano, Hajiya Naja’atu Mohammed ta soki Gwamna Abba Kabir Yusuf da ya butulcewa Rabiu Musa Kwankwaso bayan sun shafe shekaru tare.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin majalisar Amurka ya gabatar da kuduri a kan zargin kisan kiristoci a Najeriya, tare da neman a sanya takunkumi ga Kwankwaso.
Masu gudanar da aikin Hajji da Umrah sun nuna damuwa kan murabus din shugaban hukumar NAHCON, wanda zai iya shafar shirye-shiryen Hajjin 2026 a Najeriya.
Wasu rahotanni sun tabbatar da rasuwar Malam Dahiru Shekarau, yayan tsohon gwamnan Kano, za a gudanar da sallar jana'iza a masallacin Juma'a na Giginyu.
Jihar Kano
Samu kari