Jihar Kano
Malamin Musulunci, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya lissafa abubuwa bakwai da idan mace ta aikata za su kara mata daraja a idon duniya a kodayaushe.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayyana cewa an fara shirin aurar da tubabbun 'yan daba da su ka zubar da makamai tsakani da Allah.
Gwamnatin Kano ta bullo da shirin yi wa 'yan daba afuwa. Ta bayyana cewa mutanen da za su amfana za a sake dawo da su cikin al'umma bayan an gyara musu tarbiyya.
Bayan shafe kusan wata guda a birnin London na Birtaniya, tsohon shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Ganduje ya dawo Najeriya bayan rade-radin jinya.
Mahaddacin Kur'ani a daga Najeriya a jihar Kano ya zamo na uku a gasar Kur'ani da aka yi a kasar Saudiyya. Buhari Sanusi Idris ya samu kyautar Naira miliyan 163.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnan Kano, Injiniya ya rantsar sababbin jami'an gwamnatinsa, daga ciki har da Shugaban Hukumar Yaƙi da Cin Hanci', Sa'idu Yahaya.
A labarin nan, za a ji cewa wata baiwar Allah mai suna Maryam Hussaini Abdullahi ta gamu da iftila'in alakanta jakarta da tulin wiwi a kasar Saudiyya.
Rundunar yan sandan Kano ta gurfanar da wadanda ake zargi da tayar da zaune taaye a zaben cike gurbim da aka gudanar a mazabun yan majalisa 2 ranar Asabar.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar adawa ta NNPP, Injiniya Buba Galadima ya yi kaca-kaca da ƴan siyasa da ke neman madafun iko don mulkar talaka.
Jihar Kano
Samu kari