Jihar Kano
Sanata Kawu Sumaila ya roki jama'a su guji martani ga Alhassan Ado Doguwa, yana bayyana cewa halin da yake ciki yana bukatar addu'a da goyon baya.
Majalisar Shari'a ta kasa a Najeriya ta yi Allah wadai da zargin da Amurka ta yi wa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso. Ta ce babu gaskiya a zargin kisan Kiristoci.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa a yanzu haka jihar Kano ta tashi daga 'yar kallo a cikin manyan al'amura a Najeriya.s
A labarin nan, za a ji yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf, Mataimakin Shugaban kasa Kashim Shettima da manyan Najeriya da suka yi ziyarar jaje a kasuwar Singer.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya karbi gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. Shettima ya bayyana muhimmancin Kano ga APC.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima, wnada ya wakilci Bola Tinubu tare da manyan jiga-jigai sun karbi Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya watau NiMet ta yi hasashen aamun guguwa mai hade da kura da hazo a sararin samaniya a Kano da wasu jihohin Arewa.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta ba da tallafi ga 'yan kasuwar da suka yi asara sakamakon gobarar da ta auku.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da tallafin rabon shinkafa don azumin watan Ramadan. Za a raba shinkafar a dukkanin kananan hukumomi 44.
Jihar Kano
Samu kari