Jihar Kano
Sarkin Kano na 15, Amnu Ado Bayero, ya jagoranci Sallar Idi bayan kammala azumin watan Ramadan. Sarki Aminu Ado Bayero ya yi muhimmin kira ga shugabanni.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta ba da tallafin kudade ga iyalan mafarautan da aka yi wa kisan gilla a Uromi ta jihar Edo.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya jagoranci sallar Idi a Kofar Mata, inda Aminu Ado Bayero ya gudanar da idi a Kofar Nasarawa da ke jihar Kano.
Jarumar fim a Kannywood, Halima Sabuwa ta rasu kwanaki kadan bayan ta fito tana nadamar shiga fim saboda matsalolin da ta ke fuskanta a rayuwa. Za a birneta a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karbi bakuncin tawagar gwamnatin Kano a wani buda baki na musamman da aka shirya a Fadarsa.
Wani malamin addini a Kano, Sheikh Yahya Maimota, ya roƙi Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi II su guji rikici kan shirin gudanar da hawan Sallah.
Gwamnatin Kano ta soke Hawan Daushe da wasu bukukuwan Sallah saboda barazanar tsaro, yayin da Sarki Sanusi II zai jagoranci Hawan Idi a wannan karamar Sallah.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ta nesanta kanta daga zargin da aka yi mata na cewa tana da hannu a wani hari da aka kai kan taron ƴan NNPP.
Rundunar tsaron al'umma ta NSCDC ta sanar da tura jami'anta wurare daban-daban domin aikin tsaro a lokacin bukukuwan karamar Sallah a jihar Kano.
Jihar Kano
Samu kari