Jihar Kano
'Yan majalisar dokokin jihar Kano guda 22 na jam'iyyar NNPP sun sauya sheka zuwa APC mai mulki. 'Yan majalisun sun yi bayani kan dalilinsu na sauya sheka.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ayyana komawa jam'iyyar APC a hujumance a wani gagarumin biki da aka shirya a gidan gwamnatinsa yau Litinin.
A labarin nan, za a j cewa Mustapha Rabi'u Musa Kwankwaso, dan jagoran Kwankwasiyya na kasa Rabiu Musa Kwankwaso ya yi murabus daga gwamnatin Kano.
An cire duka tutocin jam'iyyar NNPP tare da maye gurbinsu da na APC yayin da ake shirin karbar Gwamna Abba Kabir Yusuf a hukumance yau Litinin, 26 ga watan Janairu.
Yayin da ake dakon sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf a hukumance, mambobi 22 daga cikin yam Majalisar dokokin Kano sun tabbatar da shiga APC yau Litinin.
Ana shirye-shiryen sauya shekar Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC. An hango hotunan Abdullahi Ganduje, Sule Garo Barau Jibrin da 'yan APC, babu na Kwankwaso.
Shugaban hukumar kula da allunan tallace-tallace ta jihar Kano (KASA), Kabiru Dakata, ya kare Gwamna Abba Kabir Yusuf kan shirin da yake yi na komawa APC.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya baro Birtaniya domin karban Abba Kabir Yusuf zuwa jam'iyyar APC bayan ya bar NNPP.
A labarin nan, za a ji cewa karamar hukumar Kumbotso ta bayyana dakatar da ayyukan wata makarantar islamiyya bayan ta gayyaci Sarki saukar karatun Al-Kur'ani.
Jihar Kano
Samu kari