Jihar Kano
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kano ta ce a yau Talata jirgin farko dauke da wadanda su ka kammala aikin hajjin bana kimanin 554 za su iso gid.
A yau Talata kotu a Kano ta ci gaba da sauraron dambarwar masarautar Kano, inda bangaren da ke kare sarki na 15, Aminu Ado Bayero ya zargi kotu da bangaranci.
Kotun Koli ta yi fatali da korafin Michael Onakoya da ke kalubalantar tsige shi da Kotun Daukaka Kara ta yi a matsayin Sarkin Igbooye da ke Ipe a jihar Lagos.
Babbar Kotun jihar Kano ta dage ci gaba da sauraron shari'ar da ake yi kan rigimar sarautar jihar zuwa ranar Alhamis 4 ga watan Yulin 2024 domin daukar mataki.
Kungiyar Progressive League of Youth Voters ta zargi Rabiu Kwankwaso da rubuta wasika ga 'yan Majalisar Tarayyar NNPP domin caccakar Bola Tinubu kan masarautun Kano.
Sanata Shehu Sani ya caccaki wata kungiya kan bukatar hana Abba Kabir da mukarrabansa fasfo inda ya ce wannan abin dariya ne saboda rigimar masarautu.
Hukumar jami'ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil sun shiga tsilla-tsilla bayan kamfanin rarraba hasken wuta, KEDCO ya yanke masu wuta.
Yayin da rikicin sarautar jihar Kano ke kara ƙamari, ga dukkan alamu Aminu Ado Bayero ba zai iya cimma burinsa na komawa kan karagar sarautar Kano ba.
An samu mummunan hadarin mota a jihar Kano a safiyar yau Litinin inda mutane kimanin 30 suka mutu, 53 suna kwance a asibitin Murtala. FRSC ta tabbatar da lamarin.
Jihar Kano
Samu kari