Jihar Kano
Babbar kotun jihar Kano ta haramtawa jami'an tsaro shirin kama hadimin Gwamna Abba Kabir a bangaren sadarwa, Sanusi Bature Dawakin-Tofa kan zargin Abdullahi Ganduje.
Adnan Mukhtar Adam Tudunwada bai ganin rashin lafiya ta sa aka kori Abdullahi Baffa Bichi, a nan ya jero dalilan tankade da rairaya a gwamnatin Kano.
Hukumar kwana-kwana ta jihar Kano ta tabbatar da mutuwar ma'aurata sakamakon wata gobara da ta afku a yankin karamar hukumar Ungogo a jihar Kano.
Jarumai mata da maza sun cika wajen bikin diyar Asma'u Sani, suna wasa, dariya, da daukar hotuna a ranar daura aure, wanda ya kayatar kwarai da gaske.
Kungiyar Arewa ta shawarci gwamnati a kan kudirin haraji. Kakakin kungiyar reshen Kano, Bello Sani Galadanchi ne ya shaida wa lamarin a ranar Juma'a.
Abba Kabir Yusuf ya nada manyan malaman Kano shugabancin majalisar shura domin su rika ba shi shawara. Manyan malaman jihar Kano ke jagorantar majalisar
Gwamna Abba Yusuf ya sauke mukarrabai bakwai tare da sauya kwamishinoni wuraren aiki, don inganta ayyukan gwamnati, yayin da yake duba dacewar kowannensu.
Abba Kabir Yusuf ya yi sauye sauye a gwamnatin Kano yayin da aka sauke sakataren gwamanti, Baffa Bichi da rusa ofishin shugaban ma'aikata da sauke kwamishinoni
Rundunar 'yan sanda ta mikawa NAPTIP mutane 1o da aka boye a wani gida da niyyar safararsu zuwa kasar Libya. NAPTIP ta ce za a mika mutanen ga iyalansu.
Jihar Kano
Samu kari