Jihar Kano
Lauya Abba Hikima da sauran lauyoyi da ke kokarin neman hakkin wadanda aka kashe a Edo sun dakatar da shirin zuwa jihar bayan gwamnatin Kano ta kafa kwamiti.
Iyalan Hausawan da aka kashe a Edo sun fadi yadda suka rika kiran gida a waya ana kokarin kashe su. Sun bukaci a musu addu'a a lokacin da suke dawowa gida.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarin biyan diyya kan Hausawan da aka kashe a Edo. Abba Kabir ya ce ya yi waya da gwamnan Edo kan lamarin.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta cafke Usman Sagiru mai shekara 20 daga Sharifai kan zargin kashe wani dan sa-kai da harin da aka kai bayan sallar idi a Kano.
Mai martaba Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya goyi bayan matakin da jami'an tsaro suka dauka na hana gudanar da hawan Sallah a wannan shekarar.
Sarkin Kano, Mai Martaba, Muhammadu Sanusi II, ya yi Allah wadai da kisan 'yan Arewa da aka yi a jihar Edo, yana mai kira ga hukuma ta bi musu hakki.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi buda baki tare da sarakuna, manyan malamai, da jami’an gwamnati jihar a daren jiya Juma'a 28 ga watan Maris, 2025.
Ɗaya daga cikin waɗanda suka tsira daga mummunan nufin mutanen Uromi, Ɗayyabu Yahaya ya bada labarin abin da ya faru har aka kashe ƴan uwansa a jihar Edo.
Gwamnatin jihar Kano karkashin Gwamna Abba Kabir Yusuf ta nuna tsananin ɓacin ranta kan kisan gillar da aka yi wa mafarauta da ke hanyar zuwa Kano a Edo.
Jihar Kano
Samu kari