Jihar Kano
An yi ta yada hotunan yadda aka fara sabunta fadar Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero da ke Nassarawa duk da rigimar masarauta da ake ciki a jihar.
An tafka babban rashi bayan mutuwar wani fitaccen mawakin siyasa a Arewacin Najeriya, Alhaji Garba Gashuwa a jihar Kano bayan ya sha fama da jinya.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin titin garin Kunci da ke karamar hukumar Ghari a Kano domin amfanin jama'a.
An shiga firgici a jihar Kano yayin da wata mata da 'ya'yanta biyu suka gamu da ifila'in da ya kai ga mutuwar matar. Gini ya ruguje kansu ranar Juma'a.
Labarin da muke samu ya bayyana cewa, shafin hukumar Hisbah na ci gaba da kasancewa a hannun wasu masu kutse da ke ci gaba da yada bidiyon batsa a intanet.
Mahaifiyar Zainab Ado Bayero, Princess Hauwa Momoh ta yi magana kan halin da suke ciki da gwagwarmayar da suka yi a baya musamman bayan rasuwar marigayin.
Jam'iyyar APC mai mulki ta karyata jita-jitar shirin sallamar shugabanta, Abdullahi Ganduje daga mukaminsa inda ta nuna goyon baya kan shugabancinsa.
Sanusi Sa'id Kiru ya rike kwamishina a zamanin APC, ya soki gwamnatin NNPP. Amma an gano NGO na kasashen duniya in suka turo kudi, awon gaba da aka rika yi.
Abba Kabir Yusuf zai sa kafar wando daya da masu taba filayen gwamnati. Gwamnan Kano, Abba zai dauki matakin gaggawa kan batun dawo da saida filayen gwamnati.
Jihar Kano
Samu kari