Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta soke ƙarin shekarun aiki da tsohon gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa wasu ma'aikata a Kano, za su yi ritaya a watan Disamba.
A wannan labarin, hukumar bayar da agajin gaggawa ta jihar Kano (SEMA) ta ce ambaliyar ruwa ta jawo asarar rayuka akalla 29 da lalata gidaje da gonaki.
A cikin rahoton nan, jam'iyyar NNPP ta kammala fitar da yan takarar da za su tsaya a zaben kananan hukumomin da ke tafe a jihar Kano, inda aka fitar da mace daya.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sabuwar ranar da dalibai za su koma makarantun firamare da na gaba da firamare a fadin jihar. Za a koma a cikin watan Satumba.
Gwamnatin jihar ta ika sakon gargadi ga ma'aikatan lafiya da ke satar magunguna da sauran kayayyakin kiwon lafiya suna sayarwa daga cibiyoyin lafiya na jihar.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kano ta bayyana cewa an jirkita labarin 'yan takarar zaben kananan hukumomi mai zuwa.
Duk da shan duka ya ke yi game da layin siyasarsa, mawakin siyasa, Dauda Abdullahi Kahutu Rarara ya kaddamar da shirin aikin gina titi a jihar Kano.
Wani mummunan hatsarin mota ya auku a kan titin hanyar Zaria zuwa Kano. Hatsarin ya yi sanadiyyar rasuwar mutum tara yayin da wasu mutum uku suka raunata.
Hukumar zaben Kano (KANSEIC) ta nemi taimakon hukumar NDLEA wajen gudanar da gwajin tu'ammali da miyagun kwayoyi kan 'yan takarar zaben kananan hukumomin jihar.
Jihar Kano
Samu kari