Jihar Kano
Gwamna Abba Kabir Yusuf yana cigaba da rabon kayan alheri ga masoyansa a jihar Kano. Mai girma gwamnan ya tuno wasu ‘yan mata da suka ba shi gudumuwa a baya.
Babbar kotun jihar Kano da ke zamanta a birnin Kano ta hana Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero daga yin gyara a fadar Sarkin da ke Nasarawa a cikin Kano.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya gayyaci Musulmi zuwa bikin Maulidin Annabi Muhammad (SAW) a gobe Asabar 14 ga watan Satumbar 2024 a fadarsa.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano (KANSIEC), ta rage kudin fom din tsayawa takara a zaben kananan hukumomin jihar dake tafe a watan Oktoba
Rahotanni sun bayyana cewa Sani Danja ya gaza samu tikitin takarar ciyaman na karamar hukumar NAsarawa a jihar Kano karkashin NNPP. Masoyansa sun fusata.
Hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta (ICPC) ta gayyaci kakakin majalisar dokokin jihar Kano da wasu mutane 4 domin amsa tambayoyi.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Kano, shugaban jam'iyyar APC, Abdullahi Abbas ya bayyana shirin jam'iyyar game da zaben da za a yi.
Gwamna Abba Yusuf ya ce nan ba da jimawa ba za a fara biyan ma'aiktan jihar Kano sabon mafi karancin albashi na N70,000. Shugaban ma'aikatan jihar ya tabbatar.
Gwamnatin jihar Kano ta soke ƙarin shekarun aiki da tsohon gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya yi wa wasu ma'aikata a Kano, za su yi ritaya a watan Disamba.
Jihar Kano
Samu kari