Jihar Kano
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karyata zargin da Dr Abdullahi Baffa Bichi ya yi na cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na karbar 2bn a kudin Kano duk wata.
Jam'iyyar APC ta sake samun ƙarfi bayan tsohon na hannun daman Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sauya sheka tare da wasu tsofaffin mambobin PDP a Kano.
Fitaccen dan siyasa daga Kano, Abdulkareem Abdussalam Zaura, wanda aka fi sani da AA Zaura ya gana da matasa domin kawo karshen fadan daba a jihar.
Musa Iliyasu Kwankwaso ya yi zargin ana kokarin dagula harkokin hukumar alhazai ta NAHCON da bata sunan shugabanta, Farfesa Abdullahi Sale Usman Pakistan.
Gwamnatin jihar Kano ta tanka kan zarge-zargen da tsohon sakataren gwamnatin jihar ya yi a kanta. Ta ƙalubalance shi da ya fito fili ya gabatar da hujjarsa.
Rahotanni sun tabbatar da cewa rundunar ‘yan sanda ta mamaye gidan Galadiman Kano da ke Galadanci a karamar hukumar Gwale, bayan naɗin muƙamin har biyu a jihar.
Kungiyar Kwadago ta Najeriya watau NLC reshen jihar Kano ya bayyana goyon baya ga tazarcen gwamna Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP don ya yi tazarce a 2027.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya naɗa Munir Sanusi Bayero a matsayin sabon Galadiman Kano a gaban Gwamna Abba Kabir Yusuf.
An nada Munir Sanusi Bayero da Sanusi Ado Bayero a matsayin sabon Galadiman Kano yayin da jami'an tsaro ke sintiri a harabar gidan sarauta a Galadanci.
Jihar Kano
Samu kari