Jihar Jigawa
Dan Majalisar Tarayya mai suna Hon. Musiliu Olaide Akinremi da ke wakiltar mazabar Ibadan ta Arewa a jihar Oyo ya rasu a yau Laraba 10 ga watan Yulin 2024.
Rundunar yan sanda a jihar Jigawa tabbatar da kifewar kwale kwale a karamar hukumar Auyo inda hadarin ya ritsa da yan kasuwa 20, an ceto mutum 18, daya ta rasu.
Gwamnatin jihar Jigawa za ta ba manoma mutum 30,000 tallafi domin bunkasa harkokin noma a jihar. An ware manoman da za su amfana da shirin tallafin.
Gwamnatin tarayya ta gargadi jihohin Najeriya 19 kan barazanar ambaliyar ruwa daza su fuskanta a damunar bana. Ministan ruwa da muhalli ne ya fadi haka.
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wasu mutum biyu sakamakon barkewar rikici a tsakanin manoma da makiyaya ranar Talata a jihar.
Gwamnatin Jigawa ta fara ɗaukar matakan yadda za ta sayi jami'ar Khadojah ta dawo hannun gwamnatin jihar domin faɗaɗa hanyoyin neman ilimi ga al'umma.
Wasu makiyaya dauke da makamai sun kai farmaki kan wasu kauyukan jihar Jigawa a Arewacin Najeriya. Makiyayan sun raunata mutum takwas tare da lalata gonaki.
Gwamna Umar Namadi Ɗanmodi ya ce zai bi al'adar jihar Jigawa wajen yanke sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati, ya ce ba su fara tattaunawa ba.
Rikicin manoma da makiyaya a jihar Jigawa ya yi jawo asarar rayukan mutane uku a yankin gandun dajin Baranda da ke karamar hukumar Kiyawa, har an ceto wasu.
Jihar Jigawa
Samu kari