Jihar Jigawa
Rundunar yan sandan Kano ta kama yan fashi da makami da suka addabi jihohin Arewa. Yan fashin suna tare hanya a jihohin Kano, Bauchi da Jigawa domin sata.
An kara samun hadarin tankar mai a Jigawa. Tankar mai ta sake kamawa da wuta amma an kashe wutar ba tare da jawo asarar rayuka ko dukiyar al'umma ba.
Sanata mai wakiltar Jigawa shiyyar Arewa ta Yamma, Babangida Hussaini ya bayyana irin matsalar da jama'ar kasa ke ciki na yunwa da matsin rayuwa.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci jihar Jigawa domin jaje bayan hadarin tankar man fetur. Buhari ya ba da tallafi Naira miliyan 10 a Jigawa.
Ana so Gwamna ya canza sunan sabuwan jamiar da za'a bude ta Khadija University, Majia zuwa sunan ranar da gobarar nan ya faru domin tunawa na har abada.
Jihar Jigawa ta janye daga karar da ke neman a soke hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin zagon kasa (EFCC). Antoni Janar na jihar ya sanar da hakan.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya amince da N70,000 a matsayin sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikatan gwamnati bayan ya karɓi rahoton kwamiti.
Wata kotun shari'ar musulunci da ke zamanta a Kano ta umarci 'yan sanda su gudanar da bincike kan zargin lalata da matar aure da ake yi wa kwamishinan Jigawa.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya gana da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu kan fashewar tankar mai wanda ya yi sanadin mutuwar mutane sama da 180.
Jihar Jigawa
Samu kari