Jihar Jigawa
Wani matukin mota ya haura wani gida a jihar Jigawa. Ana zargin cewa hadarin ya faru ne a dalilin direban na cikin maye kuma bai iya tuki yadda ya kamata ba.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya kai ziyarar ta'aziyya ga gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi kan rashin da ya yi na wasu daga cikin iyalansa.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana alhini game da rasuwar mahaifiyar gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi da ɗansa.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya miƙa sakon ta'aziyyar rasuwar mahaifiyar mai girma gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi da ɗansa.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tura sakon ta'azziyarsa bayan rasuwar mahaifiyar Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa da dansa a wannan mako.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya taya gwamnan jihar Jigawa, Ahmed Umar Namadi, jimamin rasuwar dansa. Ya yi masa addu'ar samun Aljannah Firdaus.
An shiga jimami a jihar Jigawa bayan sake yin rashi a iyalan Gwamna Ahmed Umar Namadi. Dansa mai shekara 24 a duniya ya riga mu gidan gaskiya a ranar Alhamis.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi ta'aziyyar rasuwar Hajiya Maryam Namad, mahaifiyar gwamnan Jigawa da ta rasu a ranar Laraba 25 ga watan Disambar 2024.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya shawarci iyalan gwamnan Jigawa bayan rashin mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi da ta rasu a ranar Laraba, 23 Disamba, 2024.
Jihar Jigawa
Samu kari