Isra'ila
Rundunar Iran ta IRGC ta sanar da cewa ta kai hare-hare kan rundunonin sojin Amurka da ke Jordan da Bahrain. An ji karar fashe-fashe a kasar Kuwait.
Rundunar sojin Amurka ta sanar da cewa ta kai jerin hare-hare Iran bayan harbo wani jirginta mai saukar ungulu da Trump ya ce Iran e ta ti a kusa da mashigar Hormuz.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya gargadi Benjamin Netanyahu kan yaki da Iran. Trump ya ce ba zai taya Isra'ila yaki da Iran ba idan babban rikici ya barke.
Shugaba Donald Trump ya fitar da sanarwa kan hare-haren da Iran da Isra'ila ke kai wa juna daga ranar Lahadi zuwa Litinin. Trump yace tattaunawa za ta biyo baya.
Mayakan kungiyar Houthi da ke Yemen sun kaddamar da hare-haren rokoki a Isra'ila da safiyar Litinin tare da sanar da hana jiragen Isra'ila wucewa ta Tekun Maliya.
Wani rahoto da kungiyar kare hakkin dan Adam ta HRW ta wallafa ya nuna cewa kasar Isra'ila na amfani da sinadarin phosphorus mai guba a kasar Lebanon.
Rundunar tsaron Isra'ila ta sanar da cewa ta kai hare-hare Iran bayan harin da Iran ta kai mata. Iran ta sanar da cewa ta kaikarin hare-hare Isra'ila.
A labarin nan, za a ji rundunar IRGC ta ƙasar Iran ya sanar da dalilanta na kai hare-haren makamai masu linzami zuwa Isra'ila yayin da ake kokarin a tsagaita wuta.
An kai wani hari a wasu garuruwa da ke tsakiyar Israila. Jami'an ba da agajin gaggawa sun tabbatar da asarar rai tare da kai mutanen da suka jikkata zuwa asibiti.
Isra'ila
Samu kari